Hausa Songs

Ahmerdy – Kina Ina

Ahmerdy – Kina Ina Mp3 Download

Mawaki Ahmerdy ya saki wata sabuwar wakar sa mai suna “Kina Ina” wannan waka tana da dadi sosai idan katsaya ka saurareta saboda zata rage maka radadi da bakin cikin da yake damunka a rayuwarka.

Related Articles

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Ahmerdy – Kina Ina Mp3 Download domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Ahmerdy – Kina Ina Mp3 Download

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button