Hausa Songs

Auta Mg Boy – Soyayya Ce Ta Hadamu

Auta Mg Boy – Soyayya Ce Ta Hadamu

Auta Mg Boy Ya Saki Sabuwar Wakarsa Mai Taken Suna “Soyayya ce ta hadamu” Itama Tana Daya Daga Cikin Sabon Album Dinsa Da Zai Fitar Na Wannan Shekara Ta 2021 Mai Suna “Farkon Kauna”.

Dayawan Mutane Dama Sun San Wannan Mawaki Ya Kware Wajen Yin Wakokin Soyayya Na Hausa Film.

Zaka Iya Sauraran Wannan Waka Ko Kuma Kadanna Download Here Domin Sauke Ta Acikin Wayarka Ta Android Cikin Sauki.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button