Hausa Songs

Auta Waziri – Nakamu

Auta Waziri Ya Saki Sabuwar Wakarsa Mai Taken Suna “Nakamu” Dama a baya ya wannan mawaki yace zai saki wannan waka amma a iya guri biyu za’a iya samun ta TIKTOK da kuma iTunes. Amma Yanzu Zaku Iya Download Dinta a ArewaTalent.Com.

Zaka Iya Sauraran Wannan Waka Ko Kuma Kadanna Download Here Domin Sauke Ta Acikin Wayarka Ta Android Cikin Sauki.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button