Hausa Songs

Dan Musa Gombe – Ko Gezau

Dan Musa Gombe ya saki wata sabuwar wakar sa ta siyasa mai suna “Ko Gezau” zaku iya cewa kuma Ko Gezau Gwamna!! Ko Dardar Gwamna!! Ko Yau!! Abuga Gwamna!! Ko Yanzu!! wannan waka yayi dan takar gwamna na APC wato Inuwa.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kadanna Dan Musa Gombe – Ko Gezau domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Dan Musa Gombe – Ko Gezau

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma labaran kannywood dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button