Hausa Songs

Hussaini Danko – Na Rike Alkawari

Hussaini Danko ya saki wata sabuwar wakarsa mai taken suna “Na Rike Alkawari.” Gaskiya zanso ace masoya wannan fitaccen mawakin sun saurari wannan waka saboda tayi dadi sosai.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Hussaini Danko – Na Rike Alkawari domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Hussaini Danko – Na Rike Alkawari

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa da kuma murmusawa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button