Hausa Songs

Isah Ayagi – Amsa Kira

Isah Ayagi ya saki sabuwar wakarsa mai taken suna “Amsa Kira” Itama wannan waka tana daya daga cikin sabon album dinsa na wannan shekara ta 2021 mai taken suna “Rakumi Da Akala The Ep”.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Download Here domin sauke wannan waka acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta. Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa da daisauransu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button