Hausa Songs

Katin Zabena – Wakar Mawakan Hausa

Katin Zabena – Wakar Mawakan Hausa

Fitattun mawakan hausa kuma wadanda mutane suka sani irin Adam A. Zango, Dauda Kahutu Rarara, Umar M Shareef, Sarkin Waka, Ado Gwanja, Nura M Inuwa da daisauransu sun saki wata sabuwar waka mai suna “Katin Zabena“.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Katin Zabena – Wakar Mawakan Hausa domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Zabena – Wakar Mawakan Hausa

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma labaran kannywood dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button