Hausa Songs

Mr Bangis – Implication (Official Audio) 2021

Mr Bangis ya saki sabuwar wakarsa mai taken suna “Implication” tana daya daga cikin sabon EP Album dinsa mai suna “Sound Of Love“.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Download Here domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button