Hausa Songs

Umar M Shareef – Kina Nesa

Umar M Shareef – Kina Nesa

Umar M Shareef ya saki wata sabuwar wakar sa mai suna “Kina Nesa” itama wannan waka tana daya daga cikin sabon album dinsa mai suna “Ni Da ke” na shekarar 2018.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Umar M Shareef – Kina Nesa domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Umar M Shareef – Kina Nesa

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa kai har ma dana naija music dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button