Hausa Songs

Nura M Inuwa – Gidan Sarauta

Nura M Inuwa – Gidan Sarauta

Nura M Inuwa ya saki wata sabuwar wakar sa mai suna “Gidan Sarauta” wannan waka itace waka ta farko da mawaki Nura M Inuwa ya saki a wannan shekara ta 2023 kuma gaskiya wannan waka ba magana tayi dadi sosai.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Nura M Inuwa – Gidan Sarauta domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Nura M Inuwa – Gidan Sarauta

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma labaran kannywood dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button