Hausa Songs

SAEED G BOY – BANI NA BAKI (Official Audio) 2021

Matashin mawakin nan ma tasowa wanda akafi sani da SAEED G BOY yakara sakin zazzafar wakarsa mai taken suna “BANI NA BAKI“.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Download Here domin sauke wannan waka acikin wayarka ta Android cikin sauki.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button