Hausa Songs

Salim Smart – Musayar Kallo Ft. Hamisu Breaker

Salim Smart – Musayar Kallo Ft. Hamisu Breaker

Mawaki Salim Smart ya saki wata sabuwar wakar sa mai suna “Musayar Kallo” dashi da fitaccen mawakin soyayya wato Hamisu Breaker kai daga ganin wannan hadin kasan wannan waka zatayi dadi.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Salim Smart – Musayar Kallo Ft. Hamisu Breaker domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Salim Smart – Musayar Kallo Ft. Hamisu Breaker

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button