Hausa Songs

Sarkin Waka – Ja Kulle da Mukulli

Sarkin Waka ya saki sabuwar wakarsa mai taken suna “Ja Kulle Da Mukulli” Gaskiya zanso masoya wannan fitaccen mawaki su saurari wannan waka saboda tayi dadi sosai.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Download Here domin sauke wannan waka acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta. Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa da daisauransu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button