Education

Kano Cas Ta Fara Sayarda Form 2020/2021

Hukumar makarantar CAS KANO ta fara sayarda form na fagen karatun NCE, FRE NCE da kuma REMEDIAL na shekarar 2020/2021.

Ga duk sabbin dalibai dake da sha’awar shiga wannan makaranta zai iya sayan form din ta yanar gizo gizo wato www.kanocas.edu.ng a inda kawane dalibi zai danna BUY APPLICATION zaiga yadda zaiyi kamar haka:

  1. Dalibi zai zabi nau’in form din da yake da bukata (IJMB, FULL TIME NCE, PART NCE, FRE NCE KO KUMA REMEDIAL)
  2. Dalibi zai danna alamar NEXT inda zai fitar da remita RRR code invoice
  3. Dalibi zaije banki mafi kusa domin biyan kudin ko kuma café mafi kusa domin biya.
  4. Bayan kammala biyan kudin, dalibi zai dawo zuwa wannan portal www.kasceps.edu.ng don cigaba da rejista (online registartion)
  5. Dalibi zai danna APPLY ONLINE domin kirkirar APPLICATION ACCOUNT, sannan ya cigaba.

Ga tsaffin dalibai da suka nema wato 2018/2019, hukumar makarantar tayi updating na yadda zasu shiga domin yin rijista kamar haka:

Username: registration number

Ma’ana registration number ta dalibi itace wadda zaiyi amfani da ita don shiga portal dinsa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button