Hausa Songs

Umar M Shareef – Zomu Fara

Umar M Shareef – Zomu Fara (Official Audio) 2017

Mawaki Umar M Shareef ya saki wata sabuwar wakar sa mai suna “Zomu Fara” itama wannan waka tana daya daga cikin sabon album dinsa mai suna “Masoya Ep” na shekara ta 2017.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Umar M Shareef – Zomu Fara Mp3 Download dake kasan wannan rubutun domin sauke wakar acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Umar M Shareef – Zomu Fara Mp3 Download

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button