Education

Abinda yake Hana JAMB Profile Code Zuwa da wuri 2023

A lokacin da dalibai ke kokarin samun profile code domin gudanar da jarrabawar Jamb sukan Sami tsaiko sakamakon wasu dalilai kamar haka:

1.wasu daga cikin dalibai basu sani ba cewa idan kana bukatar JAMB profile code sai ka sanya kudi a cikin layin wayar da kake amfan dashi, sannan kudin su kasance ba na bunus domin idan kudin na bunus ne kamfani bazai sami damar daukan N50 din da suke dauka ba.

2.sannan wajibine a cika dukkan ka’ida da aka sanya domin samun Wannan JAMBprofile code.

3.Idan aka tura NIN ba daidai ba to tabbas JAMB profile code bazai zo cikin wayar ba.

4.Sannan idan National ID bai zama validated ba shima hakan yana haifar da wannan matsala ta rashin zuwan JAMB profile code.

Munyi wannan bincike ne domin kara wayarwa da dalibai kai game wannan matsala domin idan ba kiyaye ba za ai ta turawa amma aji shiru.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button