Hausa Songs
Abdul D One – Lamba

Table of Contents
Abdul D One – Lamba (Official Audio) 2022
Abdul D One ya saki wata sabuwar wakarsa mai taken suna “Lamba” featuring Adam A. Zango, Wannan waka itama tana daya cikin wakokin cikin shirin film din LAMBA.
Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Abdul D One – Lamba Mp3 Download domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.
Abdul D One – Lamba Mp3 Download
Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.
Kagarko