Hausa Songs

Salim Samrt – Lissafina Ft. Khairat Abdullahi

Salim Samrt – Lissafina Ft. Khairat Abdullahi Mp3 Download

Salim Smart ya saki wata sabuwar wakar sa mai suna “Lissafina” tare da mawakiyya Khairat Abdullahi wannan waka dai gaskiya ba magana tayi dadi sosai.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Salim Samrt – Lissafina Ft. Khairat Abdullahi Mp3 Download domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Salim Samrt – Lissafina Mp3 Download

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma labaran kannywood dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button