Hausa Songs

Abdul D One – Jagaba Rasulallah

Abdul D One ya saki sabuwar wakarsa ta yabon Manzon Allah (S.A.W) mai taken suna “Jagaba Rasulallah“. Wannan waka na tabbata zata nishadantar da masoya wannan fitaccen mawaki saboda tayi dadi yanda yakamata.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Jagaba Rasulallah – Mp3 Download domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Jagaba Rasulallah – Mp3 Download

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa kai har ma dana naija music dan samun farin ciki a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button