Hausa Songs
Umar MB – Nana

Table of Contents
Umar MB – Nana (Official Audio) 2020
Umar MB ya saki wata sabuwar wakar sa mai suna “Nana” itama wannan waka tayi dadi sosai ba sai ance komai ba sai ma kun saurara.
Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Umar MB – Nana Mp3 Download domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.
Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.