Recruitment

Startup Istanbul Acceleration Program (Siap) Zasu Horar da Masu Sana’oi A Nigeria

Start up Istanbul Acceleration program (SIAP) shiri ne wanda zai bada horo na masumman ga “yan Nigeria ta hanyar yanar gizo gizo (online) ga masu sana’a da kuma wadanda sukeson bunkasawa da kuma kasuwancinsu.

Shi wannan shiri zaka iya nema kuma kayi rijista a duk inda kake a fadin duniya, babu bukatar lallai sai kana Nigeria zaka iya nema.

Za’a hada manya manya manyan kasuwancin zamani dake fadin duniya wadanda zasu gabatar da tattaunawa gameda yadda kasuwancin zamani ke tafiya a inda a karshen wannan shiri za’a zabi wadanda sukayi narasa domin hadasu da wadanda zasu sayamusu hannun jari a kasuwancinsu domin bunkasashi a duka duniya. Domin yin rijista da wannan shiri danna wannan link: https://startany.com/static/startupistanbulMobile/NG

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button