Hausa Songs
Released Audio: Halifa Sk Ft. Hamisu Breaker – Muje
Halifa Sk Ft. Hamisu Breaker Muje
Matashin mawakin nan mai suna Halifa Sk ya saki wata sabuwar wakar sa ta soyayya mai suna “Muje” tare da babban mawaki wato Hamisu Breaker.
Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Halifa Sk Ft. Hamisu Breaker – Muje domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.
Halifa Sk Ft. Hamisu Breaker – Muje
Kasance da ArewaTalent.com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma education domin samun nishadi a rayuwa.