Education

JAMB CBT SOFTWARE APPLICATION DOWNLOAD 2021

Shin kanada ko Kinada burin samun maki mai yawa a jarrabawar JAMB? Ga dama ta samu, zaku  iya yin Practice na JAMB  da kanku, wayarku ko computer dinku a gidanku ko dakinku a sawwake.

Wannan Software ta kunshi kusan dukkan JAMB past Questions tun daga shekarar 1978 kawo yanzu domin bawa dalibai damar lallasa dukkan tambayoyin dake fitowa a jarrawar JAMB.

ALFANUN WANNAN JAMB CBT SOFTWARE APP

  • Ta hadar da kusan dukkan JAMB subjects da Past Questions
  • Zata sharewa dalibi idea ta CBT Exam
  • Tana shirya dalibi gameda Post-UTME Questions
  • Bata bukatar internet connection
  • Za’a iya sata a CBT centers ko makamancin haka (JAMB CBT Centres, Cyber Cafes, Business Centres, Computer Schools, Tutorial Centres or any registered company with a physical address)
  • Tana aiki da window XP, 7 & 8
  • Tana aiki har tsahon shekara

Abinda kuke bukata kawai shine ku sauke wannan JAMB CBT Practice Software App domin fara lallasa tambayoyin dake fitowa a JAMB.

Domin samun free Demo na wannan Software a danna wadannan link:

For Android

For Computer

Ga duk me bukatar wannan Software ya tuntubi wadannan lambobi:

08054173837, 08061611224, 07010942309

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button