Hausa Hip-Hop

Rabboy – Matsala Ft. Madox TBB

Rabboy – Matsala Ft. Madox TBB

Rabboy ya saki wata sabuwar wakar sa mai suna “Matsala” tare da fitaccen mawakin nan wato Madox TBB itama wannan waka zata nishadantar daku.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Rabboy – Matsala Ft. Madox TBB domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Rabboy – Matsala Ft. Madox TBB

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood domin samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button