Hausa Music Videos

[VIDEO]: Hamisu Breaker – Dan Dako

Hamisu Breaker – Dan Dako (Official Video) 2022

Mawaki Hamisu Breaker ya saki wata sabuwar wakarsa mai taken suna “Dan Dako” Gaskiya zanso ace masoya jin wakokin Hamisu Breaker sun kalli wannan waka saboda ta bada wani salo na musamman saima kun kalla.

Yanzu haka masoya Hamisu Breaker zaku iya kallon bidiyan wannan waka mai suna Dan Dako a kasan wannan rubutu.

Watch Now

Hamisu Breaker – Dan Dako Mp4 Download

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button