Education

Jamb Announces 2022 UTME/DE Registration Date

Hukumar shirya Jarrabawar UTME (Unified Tertiary Matriculation Examination) da DE (Direct Entry) wato JAMB ta sanar da ranar fara rijistar UTME  da DE ta shekarar 2022.

Hukumar ta sanar da fara rijistar UTME da DE a febuary 12, 2022 domin daliban da suka kammala karatun secondary su sami damar shiga makarantu na gaba.

Also Read: Waec Has Extended Continuos Assessment Upload 2022

Hukumar ta sanar da hakan ta shafinta dake fita duk sati a inda ta bayyana cewar ta shirya dawowa dalibai N4000 wadanda basu kammala rijistarsu ta UTME/DE ba a shekarar 2021 a sakamakon late registration. Hukumar ta karada cewar tayi dukkan mai yuwa domin ganin daliban sun sami kammala cike form na rijistar a shekarar ta 2021

A cikin bayanan hukumar ta bayyana cewar UTME/DE registration zai fara a ranar 12th Febuary 2022  a inda za’a kammala 19th March 2022, a inda kuma za’a fara jarrrabawar Mock a ranar 20th April 2022. Za’a fara Jarabawar a ranar 20th zuwa 30th na April 2022.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button