Hausa Songs

Sadiq Saleh – A Zuciya

Sadiq Saleh – A Zuciya Ft. Khairat Abdullahi

Sadiq Saleh ya saki wata sabuwar wakar sa ta soyayya mai suna “A Zuciya” tare da Khairat Abdullahi gaskiya wannan waka tayi dadi kuma zata nishadantar da ma’abota jin wakokin soyayya.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Sadiq Saleh – A Zuciya domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Sadiq Saleh – A Zuciya

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma labaran kannywood dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button