Hausa Songs

[MUSIC]: Kawu Dan Sarki – In Gallo

Download INGALLO song by Kawu Dan Sarki 2022 Mp3 Audio

Fitaccen mawakin masana’antar Kannywood wanda akafi sani da Kawu Dan Sarki ya saki wata sabuwar wakar sa mai suna “In Gallo” wannan waka ba sai ance komai saboda irin dadin da tayi gaskiya zanso ace ma’abota jin wakokin hausa sun saurari wannan waka nasan zasuji dadinta.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Kawu Dan Sarki – In Gallo Mp3 Download domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Kawu Dan Sarki – In Gallo Mp3 Download

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button