Album/EP
Dan Musa – Sisin Gold Ep (Full Album) 2023
Sisin Gold Album 2023 By Dan Musa
Dan Musa Gombe Ya Saki Wani Sabon Album Dinsa Mai Suna “Sisin Gold Ep” Wannan Album Yazo Muku Dauke Da Wakoki Har Guda 12 Masu Dadi Wanda Sune Kamar Haka:-
TRACKLIST:
- G.N.B
- Kiyi Hakuri
- Kugyara / Mugyara
- Kyakkyawa
- Sisin Gold
- Ikon Allah
- Dawo Dawo
- R.G.M
- Gagare
- Alifun Ba’un
- Hausa Vibes
- Tamola
BONUS TRACK
13. S.A.S.S
Wadannan Sune Iya Wakokin Da Suke Cikin Wannan Album Mai Suna “Sisin Gold Ep” Wanda Dan Musa Ya Saki Na Wannan Shekara Ta 2023.