Hausa Songs

Safara’u – Kwalele Ft. Mr 442 & Madox Tbb

Safara’u – Kwalele Ft. Mr 442 & Madox Tbb Mp3 Download

Fitacciyar jarumar nan ta cikin Kwana Casa’in wadda akafi sani da Safara’u ta hada kai da fitaccen mawakin nan mai suna Mr 442 tare wani mawaki mai suna Madox Tbb sun saki wata sabuwar waka mai suna “Kwalele”.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Safara’u – Kwalele Ft. Mr 442 & Madox Tbb Mp3 Download domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Related Articles

Kwalele Ft. Mr 442 & Madox Tbb Mp3 Download

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button