Hausa Songs

Salim Smart – Kaddarar Rayuwa

Salim Smart Ya Saki Sabuwar Wakarsa Mai Taken Suna “Kaddarar Rayuwa”. Ita Wannan Waka Ansaka Tane Acikin Series Film Din Nan Mai Dogon Zango Wato Labarina Wanda Tashar Nan Ta Aminu Saira Take Haskawa A Youtube Channel Dinta Mai Suna Saira Movies.

Wannan Mawaki Mai Suna Salim Smart Yayi Mutukar Kokari Sosai Wajen Yin Wannan Waka Saboda Wannan Waka Tana Da Kalaman Soyayya Masu Dadin Gaske.

Zaka Iya Sauraran Wannan Waka Ko Kuma Kadanna Download Here Domin Sauke Ta Acikin Wayarka Ta Android Cikin Sauki.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button