Recruitment

National population Commission Adhoct Recruitment  2022

Hukumar ƙidaya ta ƙasa (National Population Commission) zata ɗauki ma’aikatan wuccin gadin da zasu gudanarda aikin ƙidaya (Census 2023).

Ga duk wanda yakeda buƙata sai yayi hanzari ya shiga wannan link ɗin domin cikewa:

Akwai buƙatar lambar shedar zama ɗan ƙasa wato NIN Number kafin mutum ya cike.

Idan kaga wannan sanarwa kayi ƙoƙari ka yaɗama ƴan uwa da abokan arziki domin suma su amfana ga wanda yakeda buƙata.  Salim Abdulkadir Mansur Kabuway.

APPLY NOW!

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button