ABU ZARIA TA FITAR DA LOKACIN FARA POST UTME/DE REGISTRATION SCREENING- 2021/2022
Hukumar jami’ar Ahmadu Bello University Zaria ta sanar da ranar fara registration na Post UTME Screening Exercise na shekarar 2021/2021. Hukumar jami’ar makarantar tace duk …