Hausa Hip-Hop

Lsvee – Ba Kashe Kai

Lsvee – Ba Kashe Kai

Mawaki Lsvee ya saki wata sabuwar wakar sa mai suna “Ba Kashe Kai” natabbata wannan waka zata nishadantar da ma’abota jin wakokin hausa hip hop.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Lsvee – Ba Kashe Kai domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Lsvee – Ba Kashe Kai

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button