Scholarship

NATIONAL UNIVERSITY COMMISSION/UNESCO SCHOLARSHIP 2021

NATIONAL UNIVERSITY COMMISSION/UNESCO SCHOLARSHIP 2021

(New Research Grants Programme for African Scientist)

Hukumar UNESCO ta karkashin National Universities Commission ta samar da program mai taken: New Research Grants Programme for African Scientist wanda German Federal Ministry of Education and Research (BMBF) zata bada scholarship ga zakwakuran dalibai daka a kasashen Africa domin bunkasa ilimin kimiya da fasaha ga wadannan matasa.

Wannan Grants zai kunshi sanannen bincike kan daya daga wadannan fannuka: Agriculture, Biology, chemistry, Earth sciences, Engineering, Information Computer Technology, Mathematics, Medical Science da physics.

Domin Karin samun cikakken bayani da kuma cike wannan program a ziyarci wannan shaifi na UNESCO:…. https://twas.org/opportunity/seed-grant-new-african-principal-investigators-sg-napi

Akwai mutukar bukatar mata su nemi wannan tsari domin karfafa musu gwiwa. Za’a rufe wannan program a ranar 27th July 2021

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button