Al-Qalam University, Katsina Cut-Off Mark 2020/2021
Al-Qalam University, Katsina Cut-Off Mark 2020/2021
Barka da zuwa shafin Arewa Talent a wannan lokaci Insha Allahu zamu nuna muku Cut-Off Mark din da Al-Qalam Univershity, Katsina suke bukata a wannan shekara ta 2020.
Also read: Yusuf Maitama Sule University, Kano Cut-Off Mark 2020/2021
Al-Qalam University, Katsina Department Cut-Off Mark 2020/2021
Al-Qalam University Katsina basu da wani tsayayyen Cut-Off Mark wanda za’ace ga abinda suke bukata a kwasa-kwasan su na makaranta. Amma mafi akasari idan har Dalibi yana da 120 a jarrabawarsa ta UTME to zai iya neman makarantar Al-Qalam University Katsina a wannan shekara ta 2020.
Al-Qalam University Location in Katsina in Nigeria.
Location: IBB way Dutsinma Road.
Phone: +234 8145676954
Email: info@auk.edu.ng
PMB: P.M.B. 2137
Rubutu Masu Alaka:
Read more: Yadda Ake Dawo da National ID Card Idan Yabata ko An Sace
Read more: Yadda Zaka Duba Date of Birth Dinka Dakasa a BVN Dinka 2020
Read more: [Jamb]: Yadda Ake Cire Jamb Original Result Slip 2020
Read more: Bashi Wanda Babu Ruwa Kwatata Acikinsa 2020
Read more: [MTN]: Yadda Ake Night Browsing Na MTN 2020
Domin neman karin bayani ko kuma bamu wata shawara akan wani abu zaka iya ajiye mana comment a kasa ko kuma ka tuntubemu ta wadannan hanyoyi kamar haka.
Email: aminubyusuf20@gmail.com
WhatsApp: +2347010942309
Facebook: Arewa Talent
Instagram: ArewaTalent.Com.Ng
YouTube Channel: Al’ameen Tech