Hausa Songs

Abdul D One – Sabon Alkalami

Abdul D One yakara sakin sabuwar wakarsa mai taken suna “Sabon Alkalami“. Kowa yasan wannan mawaki ya kware wajen iya wakokin soyayya shiyasa yanzu haka yakara fitowa da masoyansa wata sabuwar wakar wadda zata nishadantar dasu.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Download Here domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta. Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa akan lokaci.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button