Recruitment

[Recruitment]: Wana Requirement N-Power Suke Bukata a Wannan Shekara 2020


Related Articles
Barka da zuwa shafin AREWA TALENT, A wannan lokaci Insha Allahu zamu kawo muku abubuwan da Npower suke bukata a wannan shekara ta 2020, Dan Allah idan har kasamu dama katurawa yan uwa da abokan arziki dan suma sukaru.
Mutane dayawa suna tambaya shin mai kwalin SSCE zai iya apply na Npower, Eh zai iya nema, Yanzu zamu nuna muku abubuwan da suke bukata.
Ga yadda tsarin yake:
1- N-POWER AGRO
2- N-POWER TAX
3- N-POWER BUILD
4- N-POWER HEALTH
5- N-POWER TEACH
Also Read: [WhatsApp]: Abubuwan da Suke Sawa WhatsApp su Dakatar da Mutum Daga Yin Amfani da Manhajarsu Ta WhatsApp. 
N-POWER AGRO
Wannan tsarin suna bukatar masu shaidar kwalin Diploma, HND da Degree, Kuma wanda suka karanci fannin Agric ko Nutrition.
N-POWER TAX
Wannan tsarin suna bukatar masu shaidar kwalin HND da Degree ne kadai, Kuma wanda suka karanci fannin Finance, Economic, ko Accounting.
N-POWER BUILD
Wannan tsarin suna bukatar masu shaidar karatun SSCE, Diploma, HND da Degree, Bugu da kari wanda bashi da takardun shaidar karatu ma zai iya cikewa.
N-POWER HEALTH
Wannan tsarin suna bukatar masu shaidar kwalin Certificate, Diploma, HND da Degree, Daga cikin wadanda suke bukata akwai:
  • Midwives
  • Nursing
  • Medical Record
  • CHO, CHEW, JCHEW
  • PHARMACY
  • Biology
  • Biochemistry
  • Health Education
  • EHO, EVT, EHA
N-POWER TEACH
Wannan tsarin suna bukatar masu kwalin NCE, Diploma, HND, da Degree.
Kada ku manta ranar Juma’a (26-06-2020) kuma yadda portal dinsu yake hakama yanxu yake dashi kuma za’a cigaba da registration na 2020, Yanzu zamu baku link din portal din, www.npower.gov.ng. 
Also Read: [Airtel]: Yadda Zaka Sayi Datar Airtel 6GB Sati Daya Akan Kudi N1500

Ku Kasance Da Arewa Talent A Kowane Irin Lokaci Muma Zamu Cigaba Da Kawo Muku Abubuwa Wanda Zaku Dinga Karuwa Dasu Kuma Kuna Jin Dadinsu, Nine Naku Aminu B Yusuf CEO Founder Na Arewa Talent.

Domin Neman Karin Bayani Ko Kuma Bamu Wata Shawara Akan Wani Abu Zaku Iya Tuntubarmu Ta Wadannan Hanyoyi Kamar Haka.

Email: aminubyusuf20@gmail.com

WhatsApp: +2347010942309

Facebook: Arewa Talent

Instagram: ArewaTalent.Com.Ng

YouTube Channel: Arewa Talent Tv

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button