Hausa Songs

Hussaini Danko – Juyo

Hussaini Danko – Juyo

Hussaini Danko ya saki wata sabuwar wakar sa mai suna “Juyo” itama wannan waka tana daya daga cikin sabon album dinsa mai suna “SUKUNI Ep” na wannan shekara ta 2021.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Hussaini Danko – Juyo domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Hussaini Danko – Juyo

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma labaran duniya domin samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button