NECO: NATIONAL COMMON ENTRANCE EXAMINATION REGISTRATION INTO FEDERAL GOVERNMENT UNITY SCHOOL COMMENCES 2022
NECO: NATIONAL COMMON ENTRANCE EXAMINATION REGISTRATION INTO FEDERAL GOVERNMENT UNITY SCHOOL COMMENCES 2022
Hukumar Neco (National Examination council) na sanar da daukacin ai’umma cewar ta fara sayarda form na shiga gayammayar makaratun gwamnatin tarayya wato Federal Government Unity Colleges na shekarar 2022
Daliban da zasu iya shiga:
Hukumar ta bayyana cewar wajibi dalibi yakai shekara 10 a dai dai da watan September na shekarar 2022 (10 years by September 2022)
Kudin registration:
Za’a biya N4,500 ga kowane dalibi. Za’a biya kudinne ta NECO Treasury Single Account (TSA) ta hanyar biya kamar haka:
i. Tahanya biya na ATM
ii. Ta banki
iii. Ta USSD
iv. Internet Banking
v. Wallet
Ranar da za’a rufe:
Za’a rufe registration a ranar 23rd April 20222 da misalign karfe 8:00 na safe
Ranar yin jarrabawa:
Za’ayi wannan jarrabawa a ranar 23rd April, 2022
Za’ayi wannan registration ne ta official NECO website www.neco.gov.ng ko kuma a duukan Neco state office dake a kowane state.
Wannan sanarwa ta fito daga professor Dantani Wushishi, registrar/chief executive