N-Power: CBN Zai Ba Wa Matasa 300,000 Da Aka Yaye Rance
Ministar Agajiya da Ayyukan Jinkai, Sadiya Umar-Farouk, ta ce Babban Bankin Najeriya (CBN) zai ba wa matasa 300,000 da suka kammala shirin N-Power rancen domin …
Trusted and reliable source of information in the world. Be updated with Educational, Governmental & other Private Sectors all in one platform..
Ministar Agajiya da Ayyukan Jinkai, Sadiya Umar-Farouk, ta ce Babban Bankin Najeriya (CBN) zai ba wa matasa 300,000 da suka kammala shirin N-Power rancen domin …
Tsohon Shugaban Kasa Olusegun Obasanjo ya ce man fetur da ke yankin Neja Delta da ma sauran albarkatun kasar nan, mallakin dukkan ’yan Najeriya ne. …
Majalisar Dattawa a ranar Laraba tayi duba akan wani kudiri da aka gabatar, na hana biyan kudin fansa ga duk Wanda aka kama domin ceto …