Yadda Zaka Sami Sakon Nexit A Email Na Npower Programme | Update 2020
Hukumar nan ta NATIONAL SOCIAL INVESTMENT PROGRAMME (NSIP) ta saki labari mai mutukar muhimmanci gameda yadda za’a maganta matsalar da ake fuskanta ta rashin shigowar sako cikin …