SCHOOL OF HEALTH TECHNOLOGY JAHUN APPLICATION FORM 2021/2022
Hukumar makarantar School of Health Technology Jahun, Jigawa State na sanar da al’umma cewar zata fara sayarda form na shiga wannan makaranta a yau 30/03/2021 zuwa 20/04/2021 a wadannan Diploma Courses kamar haka:
- Community Health Extension Worker (CHEW)
- Pharmacy Technician
- Medical Laboratory Technician (MLT)
- Dental Health Technician
- Health Information Technician (HIT)
- Environmental Health Technician (EHT)
- Dispensing Opticianry
- Biomedical Engineering
Sai Certificate a Junior Community Health Extension Workers JCHEW (mata kadai)
Duk daliban da keda sha’awar shiga wannan makaranta zasu ziyarci wannan shafi na makarantar domin cikewa:
www.shtjahun.com.ng
Dukkan daliban da zasu cike Diploma dolane yazamo suna da five credits: English, Mathematics, Physics, Chemistry da Biology. Wadanda zasu cuke JCHEW kuma dolene suzamo sunada akalla 3 credits a English, Mathematics, Biology sai 2 passes a science subjects.
Ana bukatar kowane dalibi yayi printing na payment slip a inda zai biya N5000 a kowane branch na Unity Bank mafi kusa, sannan a taho da shedar biya wato teller da Admission slip zuwa account department na makarantar kafin 20th April 2021.
Zainab Aminu
Admission Officer
Scondary