Tunde Bakare -Tsohon Abokin tafiyar Buhari ya ba shi shawarar abin yi, ya daina sukar shugabannin baya
Legas – Tunde Bakare, wanda ke limanci a cocin Citadel Global Community Church, ya sake tofa albarkacin bakinsa kan gwamnatin Muhammadu Buhari. Fasto Tunde Bakare …