Hukumar Jamb Ta Fitar Lokacin Yin UTME/DE Da Abubuwan Da Ake Bukata
Hukumar shirya jarrabawar JAMB (Joint Admission and Matriculation Board) ta fitar da lokacin fara rijistar UTME (Unified Tertiary Matriculation Examination) da kuma DE (Direct Entry). …