Hausa Songs

Salim Smart – Magani ft. Hairat Abdullahi

Download song Magani by Salim Smart featuring Hairat Abdullahi.

Shahararar mawakin hausa Mai suna Salim Smart ya sako ma masoyan shi sabuwar waka mai suna Magani.

A wannan wakar ya hadu da Hairat Abdullahi domin samun kekkewar sauti mai dadi.

Ku danna Salim Smart – Magani ft Hairat Abdullahi akasa  samun wannan waka a wayar ku.


Salim Smart – Magani ft Hairat Abdullahi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button