Hausa Songs
Umar MB – Aljanna ta
Umar MB – Aljanna ta
Umar MB ya saki wata sabuwar wakarsa mai taken suna “Aljanna ta” Dashi da Fitacciyar mawakiyar Kannywood wanda akafi sanin sunanta da Hairat Abdullahi.
Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Umar MB – Aljanna ta domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.
Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.