Hausa Songs
Abdul D One – A Raina
Abdul D One – A Raina (Official Audio) 2022
Abdul D One ya saki wata sabuwar wakar sa mai suna “A Raina” itama wannan waka tana daya daga cikin sabon album dinsa mai suna “ALKALI Ep” na wannan shekara ta 2022.
Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Abdul D One – A Raina domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.
Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.