Hausa Songs

Abdul D One – Duba Tsakaninmu Ft. LaraBeey

Abdul D One – Duba Tsakanin Mu Ft. LaraBeey (Official Audio) 2022

Abdul D One ya saki wata sabuwar wakar sa mai suna “Duba Tsakanin MuFeaturing. LaraBeey itama wannan waka tana daya daga cikin sabon album dinsa mai suna “ALKALI Ep” na wannan shekara ta 2022.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Abdul D One – Duba Tsakanin Mu Ft. Larabeey domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Abdul D One – Duba Tsakanin Mu Ft. LaraBeey

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button