Hausa Songs

Abdul D One – Gidauniyar So

Fitaccen mawakin nan na masana’antar wanda akafi sani da Abdul D One ya saki sabuwar wakarsa mai taken suna “Gidauniyar So” Wannan mawaki kowa yasan shi da kawowa masoyansa wakoki masu tausasa zuciya.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Abdul D One – Gidauniyar So – domin sauke wannan waka acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta. Kasance da ArewaTalent.Com domin samun wakokin Naija da kuma wakokin Hausa.

Abdul D One – Gidauniyar So

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button